Rariya News: Samo labarai na Hausa a kan KikioTolu

JINKAN AL’UMMA: Uwargidan Gwamnan Bauchi Ta Samu Lambar Yabo

JINKAN AL’UMMA: Uwargidan Gwamnan Bauchi Ta Samu Lambar Yabo

JINKAN AL’UMMA: Uwargidan Gwamnan Bauchi Ta Samu Lambar Yabo Sakamakon tallafawa rayuwar jama’ar dake ciki da wajen jihar Bauchi, hakan ya sanya Uwargidan Gwamnan jihar Bauchi Hajiya Hadiza M.A Abubakar ta samu lambar yabo akan inganta rayuwar jama’a tare da tallafa musu da take yi. Cibiyar Bincike da kididdiga dake jihar Lagos ita ta bayar da lambar yabon mai taken ‘Zik Pr... »

Tunda Aka Kirkiri Nijeriya Ba A Taba Gwamnatin Da Talaka Ya Amfana Ba, Kamar Gwamnatin Buhari, Cewar Gwamna Masari

Tunda Aka Kirkiri Nijeriya Ba A Taba Gwamnatin Da Talaka Ya Amfana Ba, Kamar Gwamnatin Buhari, Cewar Gwamna Masari

Tunda Aka Kirkiri Nijeriya Ba A Taba Gwamnatin Da Talaka Ya Amfana Ba, Kamar Gwamnatin Buhari, Cewar Gwamna Masari Gwamnan jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa tun da aka kirkiri Nijeriya ba a taba samun gwamnati da tallakan kasar nan ya amfana da ita ba Kai tsaye, Kamar ta shugaban kasa Muhammadu Buhari Ba, a kaf din tarihin kahuwar ta ba. Alhaji Aminu Bello Masari ya furta ha... »

Gwamnati Edo Ta Haramta Kiwo Na Tsawon Kwanaki 90

Gwamnati Edo Ta Haramta Kiwo Na Tsawon Kwanaki 90

Gwamnati Edo Ta Haramta Kiwo Na Tsawon Kwanaki 90 Gwamnan jihar Edo, Mista Godwin Obaseki ya haramta yin kiwo a wasu yankunan jihar har na tsawon kwanaki 90 a wani mataki na shawo kan zubar da jinin da ake yi sakamakon rikicin makiyaya da manoma. Gwamnan ya ce, an kafa wani kwamitin tsawatarwa wanda ya kunshi sojoji, ‘yan sanda, jami’an tsaro na farin kaya, ‘yan Banga da Mafaraut... »

Maketatan Mutane Ne Suka Talauta Al’ummar Nijeriya — Buhari

Maketatan Mutane Ne Suka Talauta Al’ummar Nijeriya — Buhari

Maketatan Mutane Ne Suka Talauta Al’ummar Nijeriya — Buhari Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya bayyana cewa Maketatan shugabanni suka talauta al’ummar Nijeriya ta hanyar sace arzikin kasa. Buhari ya yi wannan ikirarin ne a lokacin da ‘yan Nijeriya mazauna kasar Birtaniya suka kai masa ziyara a birnin Landon inda ya jaddada cewa gwamnatinsa ta yi kokari wajen maido da Nijeriya... »

Rariya News: Yawan Al’ummar Nijeriya Ya Kai Milyan 198 — Shugaban NPC

Rariya News: Yawan Al’ummar Nijeriya Ya Kai Milyan 198 — Shugaban NPC

Yawan Al’ummar Nijeriya Ya Kai Milyan 198 — Shugaban NPC Shugaban Hukumar Kidiya ta Kasa (NPC), Dakta Ghaji ya bayyana cewa yawan al’ummar Nijeriya ya kai kusan milyan 198. Ya ce, yawan al’ummar Nijeriya ya karu da kashi 17.3 a shekarar 1967 zuwa da kashi 49.4 a shekarar 2017. An yi hasashen cewa a shekarar 2050, kashi 70 cikin 100 na mutane duniya za su koma cikin birnin d... »

Rariya News: Me Ya Sa Hukumar Kwastan Ta Kwace Motoci 160 A Gidan Gwamnan Sokoto

Rariya News: Me Ya Sa Hukumar Kwastan Ta Kwace Motoci 160 A Gidan Gwamnan Sokoto

Me Ya Sa Hukumar Kwastan Ta Kwace Motoci 160 A Gidan Gwamnan Sokoto Rahotanni daga jihar Sokoto sun nuna cewa, Jami’an hukumar hana fasa kwauri ta Najeriya watau Kwastam sun kai samame a gidan gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal tare da kwace motoci kusan 160 da hukumar ke zargin gwamnan da shigowa da su ba bisa ka’ida ba. »

Barayin Gwamnati Suka Shirya Tarzoman Kin Jinin Buhari A London — Fadar Shugaban Kasa

Barayin Gwamnati Suka Shirya Tarzoman Kin Jinin Buhari A London — Fadar Shugaban Kasa Fadar Shugaban kasa ta zargi barayin gwamnati da shirya zanga zangar kin jinin Shugaba Buhari wanda wasu ‘yan Nijeriya mazauna birnin Landon suka gudanar a jiya Talata. Kakakin Shugaban Kasa, Garba Shehu ya ce tarzoman ba zai hana Shugaban cimma manufar ziyarar da ya kai Birtaniya ba inda ya nuna cewa... »

Rariya News: Buhari Ya Yi Sabbin Nade – nade Na Shugabannin Hukumomin Gwamnati

Rariya News: Buhari Ya Yi Sabbin Nade – nade Na Shugabannin Hukumomin Gwamnati

Buhari Ya Yi Sabbin Nade -nade Na Shugabannin Hukumomin Gwamnati Shugaba Muhammad Buhari ya yi sabbin nade-nade na shugabannin wasu hukumomin gwamnati wanda ya hada har da Kwamishinonin zabe. Wadanda aka nada sun hada da Dakta Abdulkarim Yusuf a matsayin daraktan asibitin masu tabin hankali da ke Kaduna, sai Dakta Abubakar Musa, daraktan cibiyar lafiya ta tarayya da ke Nguru, Dakta Abdullahi Ibrah... »

Rariya News: Shugaba Buhari Ya Karbi Bakoncin Amininsa, Archbishop Justin Welby A Masaukinsa Dake Birnin Landan

Rariya News: Shugaba Buhari Ya Karbi Bakoncin Amininsa, Archbishop Justin Welby A Masaukinsa Dake Birnin Landan

Rariya News: Shugaba Buhari Ya Karbi Bakoncin Amininsa, Archbishop Justin Welby A Masaukinsa Dake Birnin Landan Shugaba Buhari Ya Karbi Bakoncin Amininsa, Archbishop Justin Welby A Masaukinsa Dake Birnin Landan »

Boye Kudade A Kasashen Waje Ya Gurgunta Nijeriya — Buhari

Boye Kudade A Kasashen Waje Ya Gurgunta Nijeriya — Buhari

Boye Kudade A Kasashen Waje Ya Gurgunta Nijeriya — Buhari Shugaba Muhammad Buhari ya tsawaita wa’adin shirin garabasar biyan haraji ( VAIDS) zuwa ranar 30 ga watan Yuni na shekarar 2018 inda ya jaddada cewa boye kudade a kasashen waje da kin biyan haraji na gurgunta ci gaban Nijeriya. Buhari ya ce an tsawaita wa’adin bisa shawarar ma’aikatar kudi kan cewa matakin zai taimak... »

Rariya: Shugabannin Jam’iyyar APC Ba Za Su Iya Sake Tsayawa Takara Ba — Buhari

Rariya: Shugabannin Jam’iyyar APC Ba Za Su Iya Sake Tsayawa Takara Ba — Buhari

Rariya: Shugabannin Jam’iyyar APC Ba Za Su Iya Sake Tsayawa Takara Ba — Buhari Shugaba Muhammad Buhari ya jaddada cewa shugabannin APC na yanzu ba za su iya sake shiga takarar neman kujerarsu bisa dokar jam’iyyar wadda ta tanadi cewa duk wanda ke son tsayawa takarar dole ya sauka daga kujerarsa a tsakanin kwanaki 30 kafin zabe. Sai dai kuma Shugaban ya nuna cewa idan shugabannin ... »

Rariya News: WAJIBI NE DAN PDP YA GODEWA UBANGIJI

Rariya News: WAJIBI NE DAN PDP YA GODEWA UBANGIJI

Rariya News: WAJIBI NE DAN PDP YA GODEWA UBANGIJI A matsayina na matashi mai k’ankantar shekaru, Ba taron ne yafi daukar hankalina ba, sai yadda nayi ta dubawa babu inda na ga wani da Gariyo, Sanda, Adda, Wuka, Barandami, ko wani makami da yake nuna lalacewar rayuwar da makomar matasa. Babu shakka wannan ba k’aramar ni’ima bace Allah yayi mana ta shugabanni na kwarai da suke koka... »

Rariya News: Na Amsa Kiran ‘Yan Nijeriya Ne Na Neman Da Suka Yi Da Na Sake Fitowa Takarar Shugaban Kasa A 2019, Inji Shugaba Buhari

Na Amsa Kiran ‘Yan Nijeriya Ne Na Neman Da Suka Yi Da Na Sake Fitowa Takarar Shugaban Kasa A 2019, Inji Shugaba Buhari »

Rariya News: Bamu Goyi Bayan Sanatoci Na Hana Bada Bashi Ga Gwamnatin Jihar Kaduna Ba, Inji Matasan Arewa

Rariya News: Bamu Goyi Bayan Sanatoci Na Hana Bada Bashi Ga Gwamnatin Jihar Kaduna Ba, Inji Matasan Arewa

Rariya News: Bamu Goyi Bayan Sanatoci Na Hana Bada Bashi Ga Gwamnatin Jihar Kaduna Ba, Inji Matasan Arewa Gamayyar Kungiyoyin Matasan Arewacin tarayyar Nijeriya 19, sun fito fili sun yi Allah wadai ga Majalisar Dattawa, sakamakon kin amincewa da Sanatocin su kayi na amso bashin kudi Dala Miliyan 350 da Gwamnatin Jihar Kaduna ta bukata daga Babban Bankin Duniya, inda suka bayyana matakin Sanatocin ... »

Rariya News: Sojoji Sun Ceto Mata 44 Da Yara 95 Daga Wurin ‘Yan Boko Haram

Rariya News: Sojoji Sun Ceto Mata 44 Da Yara 95 Daga Wurin ‘Yan Boko Haram

Rariya News: Sojoji Sun Ceto Mata 44 Da Yara 95 Daga Wurin ‘Yan Boko Haram A yayin artabun da sojojin suka yi da ‘yan ta’addan a jiya Asabar a yankin Yerimari Kura dake jihar Borno, sun kuma kashe ‘yan Boko Haram din guda uku tare da kama biyar a raye. »

Rariya News: Gobe Ne APC Za Ta Cimma Matsaya Kan Zaben Shugabannjn Jam’iyyar

Rariya News: Gobe Ne APC Za Ta Cimma Matsaya Kan Zaben Shugabannjn Jam’iyyar

Rariya News: Gobe Ne APC Za Ta Cimma Matsaya Kan Zaben Shugabannjn Jam’iyyar A gobe Litinin ne, jam’iyyar APC za ta gudanar da taron babban kwamitin gudanarwarta don cimma matsaya kan yadda za ta gudanar da zaben shugabannin jam’iyyar. Rahotanni sun nuna cewa a halin yanzu Gwamnan Kano, Umar Ganduje na tuntubar shugabannin APC na jihohin Arewa don goyi bayan Shugaba Buhari na dak... »

Rariya News: Dalilin Da Ya Sa Sanatoci Suka Harzuka Da Buhari Kan Kudaden Makamai — Saraki

Rariya News: Dalilin Da Ya Sa Sanatoci Suka Harzuka Da Buhari Kan Kudaden Makamai — Saraki

Rariya News: Dalilin Da Ya Sa Sanatoci Suka Harzuka Da Buhari Kan Kudaden Makamai — Saraki Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya bayyana cewa mafi yawan sanatoci ba su ji dadin yadda Shugaba Buhari ya yi gaban kansa wajen amincewa da kashe sama da Naira Bilyan 360 don sayo makamai ba tare da tuntubar majalisar tarayya ba. Saraki ya jaddada cewa, majalisar tana goyon bayan matakin sayo... »

Rariya News: Masoya Na Dagawa Shugaba Buhari Hannu Ta Katanga A Yayin Da Ya Isa Mahaifarsa Ta Daura

Rariya News: Masoya Na Dagawa Shugaba Buhari Hannu Ta Katanga A Yayin Da Ya Isa Mahaifarsa Ta Daura

Rariya News: Masoya Na Dagawa Shugaba Buhari Hannu Ta Katanga A Yayin Da Ya Isa Mahaifarsa Ta Daura rariya matatar gaskiya »

Rariya News: An Kama Baturen Da Ake Zargin Ya Kashe Matarsa Da ‘Yarsa A Jihar Lagos

Rariya News: An Kama Baturen Da Ake Zargin Ya Kashe Matarsa Da ‘Yarsa A Jihar Lagos

Rariya News: An Kama Baturen Da Ake Zargin Ya Kashe Matarsa Da ‘Yarsa A Jihar Lagos Hukumar ‘yan sandan Nijeriya sun damke wani dan kasar Italiya mai suna Peter Nelson da ake zargin sa da halaka matarsa wadda mawakiya ce ‘yar kasar Nijeriya, mai suna Zainab Ali Nielson, wacce aka fi sani da Alizee, da kuma yar’ta mai shekaru hudu a duniya mai suna Petra. An kashe su ne a gi... »

Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya ce baya nuna bambancin addini ko na miskala zarratin a gwamnatin sa

Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya ce baya nuna bambancin addini ko na miskala zarratin a gwamnatin sa

Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya ce baya nuna bambancin addini ko na miskala zarratin a gwamnatin sa *Da ya ke ganawa da tawagar kungiyar masu bushara na mabiya addinin kirista na arewacin Najeriya a fadar sa, shugaba Buhari ya ce ko a lokacin ya na soja haka gwamnatin sa ta fi ma yawan kirista a majalisa koli ta mulkin soja.* *Hakanan shugaban ya ce a yanzu ma da ya shigo a mulkin farar hula... »

A Karshe Shugaban PDP Ya Maka Lai Mohammed Kotu Kan Saka Sunansa Cikin Barayin Gwamnati

A Karshe Shugaban PDP Ya Maka Lai Mohammed Kotu Kan Saka Sunansa Cikin Barayin Gwamnati

A Karshe Shugaban PDP Ya Maka Lai Mohammed Kotu Kan Saka Sunansa Cikin Barayin Gwamnati Shugaban jam’iyyar PDP na Kasa, Uche Secondus ya maka Ministan Yada Labarai, Lai Mohammed kotu bisa bayyana sunansa cikin jerin barayin gwamnati inda ya nemi diyyar Naira Bilyan 1.5 bisa abin da ya kira bata masa suna. A cikin karar da ya shigar a Babban kotun jihar Rivers, Shugaban jam’iyyar ya nem... »

Babu Abinda Ba Zan Iya Yi Ba Don In Farantawa Buhari — Gwamnan Kogi

Babu Abinda Ba Zan Iya Yi Ba Don In Farantawa Buhari — Gwamnan Kogi

Babu Abinda Ba Zan Iya Yi Ba Don In Farantawa Buhari — Gwamnan Kogi Gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya jaddada cewa babu abin da ba zai iya yi ba don farantawa Shugaba Buhari rai. Gwamnan ya nuna cewa shi mai cikakken goyon bayan Buhari yana mai cewa in har Buhari ya umarce shi da ya jefa kafa cikin wuta, ba zai bata lokaci wajen aikata hakan ba. »

Abinda Shugaba Buhari Ya Ce Kan ‘Yan Majalisu Game Da Kasafin Kudi

Abinda Shugaba Buhari Ya Ce Kan ‘Yan Majalisu Game Da Kasafin Kudi

Abinda Shugaba Buhari Ya Ce Kan ‘Yan Majalisu Game Da Kasafin Kudi “Ba zai yiwu ba a matsayina na wanda ya kaddamar da yaki da cin hanci da rashawa in koma ina karamar murya ga ‘yan majalisun tarayya akan su saka hannu tare da amincewa da kundin kasafin kudi na 2018 da muka aika musu da shi ba yau ba sama da watanni 6. To in yi karamar murya akan me? “Haka kuma ba zan zama ... »

Yan Fashi Sun Yi Kisan Kiyashi A Jihar Kwara  …sun kashe mutane sama da 20 ciki har da ‘yan sanda sama da 10

Yan Fashi Sun Yi Kisan Kiyashi A Jihar Kwara …sun kashe mutane sama da 20 ciki har da ‘yan sanda sama da 10

Yan Fashi Sun Yi Kisan Kiyashi A Jihar Kwara …sun kashe mutane sama da 20 ciki har da ‘yan sanda sama da 10 Mutane da dama da suka hada ‘yan sanda, kwastomomin banki da ‘yan kasuwa sun gamu da ajalin su a yayin da waau ‘yan fashi suka kawo farmaki wani bankin kasuwa dake garin Offaa jihar Kwara a yammacin jiya Alhamis, inda suka yi awon gaba da makuden kudade na kasa... »

Shirin Fitowar Dan Kwallo Kanu Takarar Shugaban Kasa Na Ci Gaba Da Kankama

Shirin Fitowar Dan Kwallo Kanu Takarar Shugaban Kasa Na Ci Gaba Da Kankama

Shirin Fitowar Dan Kwallo Kanu Takarar Shugaban Kasa Na Ci Gaba Da Kankama »

  • 1
  • 2