Rariya News: Yawan Al’ummar Nijeriya Ya Kai Milyan 198 — Shugaban NPC

Share this post on social media

Yawan Al’ummar Nijeriya Ya Kai Milyan 198 — Shugaban NPC

30710297 1597773263654431 2834732336043509635 n - Rariya News: Yawan Al'ummar Nijeriya Ya Kai Milyan 198 — Shugaban NPC

Shugaban Hukumar Kidiya ta Kasa (NPC), Dakta Ghaji ya bayyana cewa yawan al’ummar Nijeriya ya kai kusan milyan 198.

Ya ce, yawan al’ummar Nijeriya ya karu da kashi 17.3 a shekarar 1967 zuwa da kashi 49.4 a shekarar 2017. An yi hasashen cewa a shekarar 2050, kashi 70 cikin 100 na mutane duniya za su koma cikin birnin da zama.

Share this post on social media

Leave a Reply

Your email address will not be published.

You may use these <abbr title="HyperText Markup Language">HTML</abbr> tags and attributes: <a href="" title=""> <abbr title=""> <acronym title=""> <b> <blockquote cite=""> <cite> <code> <del datetime=""> <em> <i> <q cite=""> <s> <strike> <strong>