Gwamnati Edo Ta Haramta Kiwo Na Tsawon Kwanaki 90

Share this post on social media

Gwamnati Edo Ta Haramta Kiwo Na Tsawon Kwanaki 90

30716056 1601765436588547 4416342619300392617 n - Gwamnati Edo Ta Haramta Kiwo Na Tsawon Kwanaki 90

Gwamnan jihar Edo, Mista Godwin Obaseki ya haramta yin kiwo a wasu yankunan jihar har na tsawon kwanaki 90 a wani mataki na shawo kan zubar da jinin da ake yi sakamakon rikicin makiyaya da manoma.

Gwamnan ya ce, an kafa wani kwamitin tsawatarwa wanda ya kunshi sojoji, ‘yan sanda, jami’an tsaro na farin kaya, ‘yan Banga da Mafarauta wadanda za su farauto miyagun makiyaya da suka addabi wadannan yankunan.

Share this post on social media

Leave a Reply

Your email address will not be published.

You may use these <abbr title="HyperText Markup Language">HTML</abbr> tags and attributes: <a href="" title=""> <abbr title=""> <acronym title=""> <b> <blockquote cite=""> <cite> <code> <del datetime=""> <em> <i> <q cite=""> <s> <strike> <strong>